Kalaman Soyayya Da Kauna

zafafan kalaman soyayya da ke jefa mata a tarkon kauna
Abdu Matashi
Descargar Kalaman Soyayya Da Kauna APK
Calificación 4
Tipo Citas
Nombre del paquete so.dasoyayya
Descargas 5+
Introducción a Kalaman Soyayya Da Kauna
1.
Nadade ina kallon taurarin samaniya yayinda naga wacce tafi kowacce haske, saina naga bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata!

2.
Así que gamon jinine, haqiqa sonki ya zamo jinin jikina! Kinfita daban a cikin mata, duk lokacin da na kallleki, sai naga kamar babu kyakykyawar wace sai ke!

3.
Ki kwantar da hankalinki masoyiyata babu wata a zuciyata sai ke kadai! Yarda da amincewarki gareni, sune zasu tabbatar da soyayyarki tagaskiya a gareni! Farin ciki baya dorewa a rayuwa sai tare da bakin ciki, dan haka kowane hali nike bazan ta6a mantawa dake ba masoyiyata.

* koyi soyayya
* soyayya zallah
* soyayya da farin ciki
* soyayyar zamani
* yadda ake soyayya
*kalaman soyayya
* soyayyar zamani
* littafan soyayya
* masoya
* littafin soyayya
* ilimin soyayya
* rayuwar aure da zaman aure
* rayuwar aure
* ilimin aure da soyayya
* makauniyar soyayya
* soyayya zallah
* sakonnin soyayya

Jin dadi da walwala ba za su taba samuwa a tattare da ni ba matukar babu soyayyarki a cikin zuciyata. Kin zama tauraruwa da ke haska ilahirin bishiyoyi da furannin da suke a lambun zuciyata.

Hola Yan Mata dafatar kina cikin nutsuwa ana sauraren waazi dakyau, kinsace zuciyata Soyayyarki ta mamayeni tunanin ki yazama aikina kowane lokaci Love U! Mucho

Kalaman bada hakuri a soyayya
Yan mata kiyi hakuri ba network, ki kwanta kawai saida safe Love U! ¿Nombre Kenan?

Inaga nueve yakamata nayi fushi dake saboda yanayin yadda kika kasa nunamin Soyayya Amma kuma banyiba saikece zakice bakiji dadiba? al nombre daakayi?


* soyayya da shakuwa
* kalaman soyayya masu dadi
*soyya
* kundin kalaman soyayya
* kundin masoya
* soyayya da kaunar juna
* rayuwar soyayya da aure

Dafatan zakuji dadin wannan manhaja, kada ku manta da yin rate na wannan app din.

Más detalles
Descarga la APK de versión de Android
Actualmente, no se ofrece la descarga de Kalaman Soyayya Da Kauna. Por favor, dirígete a Google Play para descargarlo.
Google Play
Obtener desde Play Store
Haz clic en "Obtener desde Play Store".
Descarga Kalaman Soyayya Da Kauna desde Play Store.
Inicia y disfruta de Kalaman Soyayya Da Kauna.
Preguntas frecuentes sobre Kalaman Soyayya Da Kauna

¿Es seguro Kalaman Soyayya Da Kauna para mi dispositivo?

Más detalles

¿Qué es un archivo XAPK y qué debo hacer si descargo Kalaman Soyayya Da Kauna en formato XAPK?

Más detalles

¿Puedo jugar Kalaman Soyayya Da Kauna en mi PC?

Más detalles

Recomendaciones