Introducción a Saleem Smart Album
Saleem smart album Sabon album ne na Mawaki Salim Dan asalin Garin Jos, Kuma wannan kundin Yana Dauke da zafafan wakokin Mawakin Masu sanyaku nishadi da annushuwa a Yayin da kuke sauraran, kada dai ku manta wannan album din na Dauke da wakokin saleem smart ne Kuma Zaku aplicación iya Sauke wannan din a wayoyin ku na Salula.
Más detalles